Recipe: Perfect Butter cookies

Butter cookies.

Butter cookies You can cook Butter cookies using 7 ingredients and 4 steps. Here is how you cook it.

Ingredients of Butter cookies

 1. It’s of flour.
 2. You need of baking powder.
 3. You need of butter.
 4. You need of egg.
 5. It’s of sugar.
 6. It’s of vanilla flavor.
 7. Prepare of powded milk.

Butter cookies instructions

 1. Da farko xaki samu bowl ki hada flour din ki da baking powder dinki ki juya sosai ki ajiye a gefe..
 2. Sai ki samu wani bowl da handmixer dinki ki xuba butter da sugar kiyi ta mixing sosai inyayi sai ki kawo egg dinki ki xuba a ciki shima kiyi mixing sosai…(idan kina da yellow color ki xuba kiyi mixing aciki) ki kawo vanilla flavor dinki shima ki xuba kiyi mixing shima sosai sai ki kawo powded milk dinki ki xuba kiyi mixing shima. Sai kixo ki hadesu da flour mixture din nan kiyi kneading sosai..
 3. Sai ki samu scoop spoon dinki ki dinga diba kina danyin molding a tafin hannunki saiki dan dannashi a tafin hannun sai kiyi using gefen spoon ki daddatsashi haka saiki gutsuro wani dan kadan ki danyi molding saiki sa a kanshi shine xai baki wannan shape din. Xaki iya yin duk design din da kikeso..
 4. Bayan kin gama yin design sai kisa a plate din oven ki gasa shi. aci dadi lafiya..